BREAKING: Sabon Salo: Gwamnatin Jigawa Ta Kafa Doka kan Sanya Hijabi ga Ma’aikatan Tsaro Mata

Gwamnatin Jihar Jigawa ta amince da sanya Hijabi ga matan ma’aikatan tsaro domin basu damar bin addininsu da al’adunsu ba tare da katsalandan baKwamishinan yada labarai a jihar, Sagir Musa, ya ce wannan matakin zai karfafa gwiwar mata 9,969 da aka dauka aiki a kamfanonin tsaro uku…

Sabon Salo: Gwamnatin Jigawa Ta Kafa Doka kan Sanya Hijabi ga Ma’aikatan Tsaro Mata …C0NTINUE READING HERE >>>>

Leave a Comment