Sabon shugaban kamfanin man fetur na ƙasa (NNPCL), Bayo Ojulari, ya cigaba da yin sauye-sauyen da suka janyo hankalin jama’a a fagen makamashiWannan karon, Ojulari ya sauke shugabannin matatun man kasar nan guda uku da suka hada da ta Kaduna, Fatakwal da Warri don farfado da…
Sabon Shugaban NNPCL Ya Cigaba da Fatattaka, Ya Kori Shugabannin Matatun Mai 3 …C0NTINUE READING HERE >>>>