Sabuwar kungiyar ta’adda mai suna Mahmuda ta fara addabar kauyuka a yankin da ke kusa da filin shakatawa na Kainji, cikin kananan hukumomin Kaiama da Baruten a KwaraRahotanni sun bayyana cewa ‘yan kungiyar na tilasta mazauna yankin su biya kudin haraji domin su samu damar noma,…
Sabuwar Kungiyar ‘Yan Ta’adda Ta Fara Kashe Mutane a Arewa ta Tsakiya …C0NTINUE READING HERE >>>>