BREAKING: Sace Mutane Ya Kai Gwamna Wuya, Ya Dakatar da Sarki kan Alaƙa da Garkuwa

Gwamnan Edo, Monday Okpebholo, ya dakatar da sarkin Uwano, Dr. George Egabor, bisa yawaitar sace mutane da kisa a masarautarsaSanarwar da Kakakin Gwamna Fred Itua ya fitar ta tabbatar da dakatarwar da kuma kama sakataren sarkin, Peter OmiogbemhiAn kama Omiogbemhi ne bayan wani hari da…

Sace Mutane Ya Kai Gwamna Wuya, Ya Dakatar da Sarki kan Alaƙa da Garkuwa …C0NTINUE READING HERE >>>>

Leave a Comment