Ɗan wasan gaban ƙasar Masar dake wasa a ƙungiyar ƙwallon ƙafa ta Liverpool Mohamed Salah, ya rattaba hannu kan sabon kwantiragin shekaru biyu da Liverpool, tsohon kwantiragin ɗan wasan zai kare a wannan kakar ta bana inda aka yi shakkun cewa zai ci gaba da zama a Anfield…
Salah Ya Ƙulla Sabuwar Yarjejeniyar Shekaru 2 Da Liverpool …C0NTINUE READING HERE >>>>