BREAKING: Sama Da Masu Sayayya Daga Ketare 220,000 Ne Suka Halarci Bikin Baje Kolin Canton Karo Na 137

Cibiyar kasuwancin waje ta kasar Sin ta bayyana cewa, jimillar masu sayayya na ketare 224,372 daga kasashe da yankuna 219 ne suka halarci bikin baje kolin kayayyakin shige da fice na kasar Sin karo na 137 wanda aka fi sani da Canton Fair, ya zuwa karshen kashi na biyu na baje kolin a…

Sama Da Masu Sayayya Daga Ketare 220,000 Ne Suka Halarci Bikin Baje Kolin Canton Karo Na 137 …C0NTINUE READING HERE >>>>

Leave a Comment