BREAKING: Sanatoci PDP 3 Sun Gana Shugaba Tinubu, Sun Faɗi Matsayarsu kan Yiwuwar Komawa APC

FCT Abuja – Sanatoci uku masu ci daga Jihar Kebbi, waɗanda aka zaɓa a ƙarƙashin jam’iyyar adawa ta PDP, sun amince za su sauya sheƙa zuwa APC mai mulki.

Sanatocin sun bayyana matsayarsu ne bayan wata gana wa da suka yi da shugaban ƙasa, Bola Ahmed Tinubu a fadar gwamnati da ke…

Sanatoci PDP 3 Sun Gana Shugaba Tinubu, Sun Faɗi Matsayarsu kan Yiwuwar Komawa APC …C0NTINUE READING HERE >>>>

Leave a Comment