Mai Alfarma Sarkin Musulmi kuma Shugaban Majalisar Koli ta Harkokin Addinin Musulunci ta Nijeriya, Mai Martaba Muhammad Sa’ad Abubakar, ya bayyana ranar Talata 29 ga Afrilu, 2025 a matsayin ranar farko ta watan Zulki’ida 1446AH.
Wannan sanarwar ta fito ne a cikin wata sanarwa da…
Sarkin Musulmi Ya Ayyana Ranar Talata 1 Ga Watan Zulki’ida …C0NTINUE READING HERE >>>>