BREAKING: Sauki Ya Kara Samuwa: Dangote Ya Sake Rage Kudin Fetur da Kashi 3.5% a Najeriya

Rahotanni sun nuna cewa matatar Dangote ta kara rage farashin litar man fetur daga N865 zuwa N835, an samu saukin kashi 3.5%Sabon farashin ya biyo bayan faduwar farashin gangar danyen mai a kasuwar duniya daga $70 zuwa $64 a makon nanSauyin farashi yana kara matsa wa masu shigo da man…

Sauki Ya Kara Samuwa: Dangote Ya Sake Rage Kudin Fetur da Kashi 3.5% a Najeriya …C0NTINUE READING HERE >>>>

Leave a Comment