Sheikh Kabiru Gombe ya bayyana cewa talakawa su ne ke haifar da azzaluman shugabanni ta hanyar karɓar kudi daga ‘yan siyasa lokacin zaɓeYa ce malamai ba su da iko tsayar da ɗan takara, domin jam’iyyu ne ke da wannan damar, ba kungiyoyin addini kamar Izala baMalamin ya ƙara da…
Sheikh Kabiru Gombe Ya Kare Malamai Kan Zaben Rubabbun Shugabanni a Najeriya …C0NTINUE READING HERE >>>>