BREAKING: Shekaru 15, Wasanni 535, Yaushe Kane Zai Lashe Kofi A Ƙwallon Ƙafa?

Ɗan wasan da yafi kowane dan wasa jefawa kasar Ingila kwallo a tarihi, Harry Kane ya koma Bayern daga Tottenham a watan Agustan 2023 kuma yanzu ya ci kwallaye 58 a wasanni 57 na Bundesliga, Kane ya na da shekaru 31 a duniya, don haka lokaci ya gabato masa a yunkurinsa na kawo karshen…

Shekaru 15, Wasanni 535, Yaushe Kane Zai Lashe Kofi A Ƙwallon Ƙafa? …C0NTINUE READING HERE >>>>

Leave a Comment