BREAKING: Shettima Ya Gayyaci Shugaban NAHCON Da Mambobin Hukumar Kan Shirye-shiryen Hajjin 2025

Mataimakin Shugaban Ƙasa, Kashim Shettima, ya kira Shugaban Hukumar Hajji ta Ƙasa (NAHCON), Farfesa Abdullahi Saleh Usman, tare da mambobin kwamitin hukumar wani taro na musamman. 

Za a gudanar da taron ne yau da ƙarfe 1:30 na rana a Ɗakin Taro na Mataimakin Shugaban Ƙasa.

Wata…

Shettima Ya Gayyaci Shugaban NAHCON Da Mambobin Hukumar Kan Shirye-shiryen Hajjin 2025 …C0NTINUE READING HERE >>>>

Leave a Comment