Shugaban kasar Sin Xi Jinping ya yi kira ga Sin da Vietnam da su yi aiki tare, don wanzar da daidaito a tsarin ayyukan masana’antu da na rarraba hajoji tsakanin sassan duniya. Xi, wanda kuma shi ne babban sakataren kwamitin kolin JKS, ya yi kiran ne a jiya Litinin, yayin da yake…
Shugaba Xi Ya Yi Kira Ga Sin Da Vietnam Da Su Wanzar Da Daidaito A Tsarin Rarraba Hajoji …C0NTINUE READING HERE >>>>