Wasu ‘yan ta’addan Lakurawa, sun kai wani mummunan hari a garin Kalenjini, mahaifar Isa Kalenjini, shugaban karamar hukumar Tangaza a jihar Sokoto.
Shaidun gani da ido sun bayyana cewa, an kai harin ne jim kadan bayan shugaban karamar hukumar ya bar gidansa, wanda hakan ya sa…
Shugaban Karamar Hukuma Ya Tsallake Rijiya Da Baya A Sokoto …C0NTINUE READING HERE >>>>