A yau Alhamis ne kasashen Sin da Kenya suka yanke shawarar daukaka dangantakar dake tsakaninsu zuwa ta gina al’ummar Sin da Kenya mai kyakkyawar makomar bai daya a sabon zamani.
An yanke shawarar ne a yayin tattaunawa tsakanin shugaban kasar Sin Xi Jinping da shugaban kasar Kenya…
Sin Da Kenya Sun Daukaka Dangantakarsu Yayin Da Xi Da Ruto Suka Gana …C0NTINUE READING HERE >>>>