Yayin ziyarar aiki da firaministan Sifaniya Pedro Sanchez Perez-Castejon ya gudanar a kasar Sin a jiya Juma’a, an sanya hannu kan takardun yarjejeniyar fahimtar juna tsakanin hukumar lura da harkokin fina-finai ta kasar Sin da takwararta ta kasar Sifaniya. Yarjejeniyar fahimtar…
Sin Da Sifaniya Sun Daga Matsayin Hadin Gwiwa A Fannin Shirya Fina-finai …C0NTINUE READING HERE >>>>