Kamfanin hakar mai na kasar Sin CNOOC, ya sanar da gano wani babban yankin hakar mai a teku kudancin kasar, wanda ke dauke da tarin danyen mai da ya haura tan miliyan 100.
Kamfanin wanda ya sanar da hakan a Litinin din nan, ya ce sabon yankin na hakar mai da aka gano a yankin hakar mai…
Sin Ta Gano Babban Yankin Hakar Danyen Mai A Tekun Kudancin Kasar …C0NTINUE READING HERE >>>>