BREAKING: Sin Ta Kara Buga Haraji Kan Kayayyakin Da Ake Shigarwa Kasar Daga Amurka Zuwa 84%

Kwamitin kula da harkokin harajin kwastam na majalisar gudanarwar kasar Sin, ya fitar da wata sanarwa a yau Laraba 9 ga wata, wadda ke cewa bayan majalisar gudanarwar kasar Sin ta amince, tun daga karfe 12 da minti 1 na Alhamis 10 ga watan nan na Afrilun shekarar 2025, an gyara sanarwar…

Sin Ta Kara Buga Haraji Kan Kayayyakin Da Ake Shigarwa Kasar Daga Amurka Zuwa 84% …C0NTINUE READING HERE >>>>

Leave a Comment