Sojojin rundunar Operation FANSAR YANMA sun ceto mutane 50 da ’yan bindiga suka sace tare da ƙwato shanu 32 da aka sace a ƙauyen Raudama, da ke ƙaramar hukumar Faskari ta Jihar Katsina.
An sace mutanen ne a ranar Lahadi, 27 ga watan Afrilu, 2025, lokacin da ’yan bindiga suka kai…
Sojoji Sun Ceto Mutum 50 Da Aka Sace, Sun Ƙwato Shanu 32 A Katsina …C0NTINUE READING HERE >>>>