Dakarun soji sun daƙile wani hari da ‘yan ta’addan Boko Haram suka kai wani sansanin soji da ke Buni Yadi, a ƙaramar hukumar Gujba a Jihar Yobe.
Harin ya faru ne da misalin ƙarfe 11:25 na daren ranar Asabar, inda ‘yan ta’addan suka dinga harbe-harbe.
Rahotanni sun nuna…
Sojoji Sun Daƙile Harin Boko Haram A Yobe …C0NTINUE READING HERE >>>>