BREAKING: Sojoji Sun Daƙile Harin ‘Yan Bindiga , Sun Ceto Fasinjoji 6 A Taraba

Dakarun Sojin Nijeriya sun daƙile yunƙurin harin ‘yan bindiga tare da ceto fasinjoji shida a kan titin Wukari-Kente da ke ƙaramar hukumar Wukari a Jihar Taraba.

Lamarin ya faru ne a ranar 27 ga watan Afrilu, 2025, bayan samun kiran gaggawa daga Shugaban Ƙaramar Hukumar Wukari,…

Sojoji Sun Daƙile Harin ‘Yan Bindiga , Sun Ceto Fasinjoji 6 A Taraba …C0NTINUE READING HERE >>>>

Leave a Comment