Rundunar Sojoji ta OPSH da ke sintiri a karamar hukumar Jos ta Kudu a ranar Litinin, 28 ga watan Afrilu 2025, sun harbe wasu mutune biyu da ake zargin barayin mota ne.
Wadanda ake zargin sun yi yunkurin sace wata mata mai launin toka (Ash), Opel Vectra a ƙofar Lalong da ke Jerin…
Sojoji Sun Harbe Mutane Biyu Har Lahira Da Ake Zargi Ɓarayin Mota Ne A Filato …C0NTINUE READING HERE >>>>