BREAKING: Sojoji Sun Kashe Ƴan Boko Haram 16 A Borno Bayan Sun Kawo Hari Barikinsu

Sojojin Operation Hadin Kai sun kashe ‘yan ta’adda 16 da suka yi yunƙurin kai hari kan sansanin Sojoji na 25 a Damboa, jihar Borno, a ranar Juma’a.

Bisa rahoton LEADERSHIP, ‘yan ta’addan sun ƙara yawan hare-haren da suke kaiwa kan sansanonin Sojoji a jihar, inda wasu…

Sojoji Sun Kashe Ƴan Boko Haram 16 A Borno Bayan Sun Kawo Hari Barikinsu …C0NTINUE READING HERE >>>>

Leave a Comment