Abuja – Yayin da ake zargin mutanen mazaɓar Kogi ta Tsakiya na ƙoƙarin mata kiranye, Sanata Natasha Akpoti-Uduaghan ta taso shugaban kwamitin ladabtarwa na Majalisar Dattawa.
Sanata Natasha ta shigar da ƙorafin shugaban kwamitin, Sanata Nedamwem Imasuen (LP, Edo ta Kudu) gaban…
“Ta Kai Ƙorafi LPDC,” Natasha Ta Sake Kinkimo Rigima, Ta Zargi Wani Sanata da ‘Rashin Ɗa’a’ …C0NTINUE READING HERE >>>>