A bayyane take dai matakin da Amurka ta dauka na kakaba haraji kan kayayyakin da ake shigar da su Amurka wani salo ne na yakin cinikayya, da nufin karya wasu kasashen da Amurka din take ganin irin ci gaba da bunkasuwar tattalin arzikin da suke samu, abin da kuma yake tsonewa Amurka…
Ta Yaya Kasashe Masu Tasowa Za Su Iya Tinkarar Yakin Haraji Da Amurka Ta Tayar? …C0NTINUE READING HERE >>>>