Gwamna Mai Mala Buni na Jihar Yobe, ya ce talauci da rashin ilimi suna daga cikin manyan dalilan da ke sa Boko Haram ke dawowa a yankin Arewa maso Gabas.
Gwamnan ya bayyana haka ne ta bakin Sakataren Gwamnatin Jihar, Baba Malam Wali, yayin wata ziyarar ban girma da ‘yan Executive…
Talauci Da Rashin Ilimi Ne Ya Sa Ayyukan Boko Haram Ke Dawowa – Gwamnan Yobe …C0NTINUE READING HERE >>>>