BREAKING: Tawagar FCT Na Ci Gaba Da Lashe Lambobin Yabo A Gasar Wasanni Ta Ƙasa 

Tawagar wasanni ta Babban Birnin Tarayya (FCT), na ci gaba da haskakawa a gasar wasanni ta motsa jiki ta ƙasa karo na 22, wadda ake kira Gateway Games 2024, da ake gudanarwa a Abeokuta, a Jihar Ogun.

A ranar ta biyar da aka ci gaba da fafatawa, tawagar ta FCT ta samu jimillar lambobin…

Tawagar FCT Na Ci Gaba Da Lashe Lambobin Yabo A Gasar Wasanni Ta Ƙasa  …C0NTINUE READING HERE >>>>

Leave a Comment