BREAKING: Tawagar MDD Da Majalisar Shugabancin Libya Sun Kafa Kwamitin Tsagaita Bude Wuta

Tawagar Majalisar Dinkin Duniya da ke tallafa wa Kasar Libya (UNSMIL), ta sanar da kafa wani kwamitin sulhu na hadin gwiwa tare da majalisar shugabancin kasar da ke aiki a matsayin babbar kwamandan sojojin kasar ta Libya, a jiya Lahadi.

Kwamitin wanda aka kaddamar bayan kazamin fadan…

Tawagar MDD Da Majalisar Shugabancin Libya Sun Kafa Kwamitin Tsagaita Bude Wuta …C0NTINUE READING HERE >>>>

Leave a Comment