Shugaban Hukumar EFCC, Ola Olukoyede, ya ce Shugaban Ƙasa, Bola Tinubu ba ya tsoma baki ko katsalandan a ayyukan hukumar.
A wata hira da ya yi da gidan talabijin na Channels a shirin Politics Today, Olukoyede, ya ce wasu na ƙoƙarin ɓata wa Shugaban Ƙasa suna, suna zarginsa da…
Tinubu Ba Ya Tsoma Baki A Ayyukan EFCC – Olukoyede …C0NTINUE READING HERE >>>>