BREAKING: Tinubu Ya Cika Shekaru 73 da Haihuwa, Za a Tattaro Malamai Su Yi Addu’o’i a Abuja

Shugaba Bola Tinubu zai cika shekaru 73 a ranar Asabar, 29 ga Maris, kuma zai yi bukin zagayowar ranar haihuwarsa ta hanyar taron addu’o’iA cewar mai magana da yawunsa, Tinubu ya bukaci ‘yan Najeriya su yi addu’a domin samun shiriya, hadin kai, da waraka ga kasar nanTinubu ya gode…

Tinubu Ya Cika Shekaru 73 da Haihuwa, Za a Tattaro Malamai Su Yi Addu’o’i a Abuja …C0NTINUE READING HERE >>>>

Leave a Comment