BREAKING: Tinubu Ya Nemi Amincewar Majalisa Kan Amso Bashin $21.5bn Da ₦757.9bn

Shugaban kasa, Bola Tinubu ya rubutawa majalisar wakilai wasika, inda ya nemi amincewarta kan bukatar amso wani sabon bashi daga waje, da ya kai dala biliyan 21.5 da kuma lamuni na cikin gida na Naira biliyan 757.9

 

Tinubu, a cikin wata wasika da kakakin majalisar, Abbas Tajudeenya…

Tinubu Ya Nemi Amincewar Majalisa Kan Amso Bashin $21.5bn Da ₦757.9bn …C0NTINUE READING HERE >>>>

Leave a Comment