BREAKING: Tinubu Ya Tabbatar Da Aniyar Gwamnatinsa Ta Kawo Karshen Matsalar Tsaro

Mai bai wa shugaban kasa shawara kan harkokin tsaro (NSA), Nuhu Ribadu, wanda ya ziyarci Jihar Benuwai tare da shugaban kwamitin leken asiri da tsaro na majalisar dattawa, Uba Umar, ya bayyana hare-haren da kashe-kashen a matsayin mummunan aiki.

 

”Abin da ya faru bala’i ne kuma…

Tinubu Ya Tabbatar Da Aniyar Gwamnatinsa Ta Kawo Karshen Matsalar Tsaro …C0NTINUE READING HERE >>>>

Leave a Comment