Shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu zai gana da hafsoshin tsaro da mai ba shi shawara kan harkokin tsaro, Nuhu Ribadu bayan dawowar shi NajeriyaTun daga ranar 2 ga Afrilu da ya tafi Paris, akalla mutane 120 aka kashe a hare-haren ‘yan bindiga, tare da kona gidaje da raba dubban mutane da…
Tinubu zai Dauki Matakin Gaggawa kan Tsaro bayan Dawowa daga Faransa …C0NTINUE READING HERE >>>>