BREAKING: Tsagin Kwankwaso Ya Mayar da Martani, Ya Yi Fatali da Batun Ƙwace Shugabancin NNPP

Tsagin NNPP da ke goyon bayan Sanata Rabiu Musa Kwankwaso ya jaddada cewa har yanzu shugabancin jam’iyya na hannunsaMai magana da yawun NNPP na tsagin Kwankwaso, Ladipo Johnson ya ce hukuncin da kotun Abuja ta yanke bai canza tsarin shugabanci baTun bayan zaɓen 2023, jam’iyyar NNPP ta…

Tsagin Kwankwaso Ya Mayar da Martani, Ya Yi Fatali da Batun Ƙwace Shugabancin NNPP …C0NTINUE READING HERE >>>>

Leave a Comment