Wani makiyayi da shanu akalla 12 ne rahotanni suka ce tsawa ta kashe a Kudancin Kaduna.
Lamarin ya faru ne da misalin karfe 4:30 na yammacin ranar Lahadi a Matuak Giwa, gundumar Bondon, masarautar Moro’a a karamar hukumar Kaura ta jihar Kaduna.
A cewar Hakimin Kauyen Matuak Giwa,…
Tsawa Ta Kashe Makiyayi Da Shanu A Kudancin Kaduna …C0NTINUE READING HERE >>>>