BREAKING: Uba Sani Ya Yi Magana kan Komawar El Rufa’i SDP da Hadakar Kifar da Tinubu a 2027

Gwamnan jihar Kaduna, Uba Sani ya ce ‘yan Najeriya sun san bambanci tsakanin masu sukar gwamnati a kan gaskiya da masu neman mulki kawai Uba Sani ya bayyana cewa gwamnatinsa ta fifita ci gaba da adalci fiye da fifita ‘yan jam’iyya tun bayan hawan shi kujerar gwamnan jihar…

Uba Sani Ya Yi Magana kan Komawar El Rufa’i SDP da Hadakar Kifar da Tinubu a 2027 …C0NTINUE READING HERE >>>>

Leave a Comment