BREAKING: Wang Yi Ya Aike Da Sakon Taya Murna Ga Sabon Ministan Harkokin Wajen Sudan Ta Kudu

A ranar 19 ga watan nan, mamban ofishin siyasa na kwamitin kolin JKS, kana ministan harkokin wajen kasar Sin, Wang Yi, ya aike da sakon taya murna ga Semaya K. Kumba bisa nada shi a matsayin sabon ministan harkokin waje da hadin gwiwar kasa da kasa na Jamhuriyar Sudan ta Kudu.

 

Wang…

Wang Yi Ya Aike Da Sakon Taya Murna Ga Sabon Ministan Harkokin Wajen Sudan Ta Kudu …C0NTINUE READING HERE >>>>

Leave a Comment