BREAKING: Wani Abin Fashewa Ya Tarwatse a Gidan Yarin Maiduguri? NCoS Ta Fadi Abin da Ya Faru

Hukumar NCoS ta karyata jita-jitar fashewar bam a gidan yarin Maiduguri, tana mai cewa wani fursuna ne ya cinna wa katifarsa wutaJami’an tsaro sun dakile gobarar da Charles Okah ya haddasa, inda suka samu ashana a ɗakinsa, kuma aka garzaya da shi asibitin gidanHukumar ta ce babu wata…

Wani Abin Fashewa Ya Tarwatse a Gidan Yarin Maiduguri? NCoS Ta Fadi Abin da Ya Faru …C0NTINUE READING HERE >>>>

Leave a Comment