Wani kwararre a Kungiyar Bunkasa Aikin Noma A Nahiyar Afirka (AUDA-NEPAD), Farfesa Olalekan Akinbo, ya yi kira da a rungumi aikin noma da kayan fasahar zamani, musamman domin kara samar da wadataccen abinci da kuma kara bunkasa fannin a Nijeriya.
Akinbo, wanda ya yi wannan kira a…
Wani Kwararre Ya Bukaci A Rungumi Fahasar Zamani Don Bunkasa Aikin Noma A Nijeriya …C0NTINUE READING HERE >>>>