BREAKING: Wasan Arsenal Da Real Madrid Ya Haddasa Rikici A Tsakanin Magoya Bayan Kungiyoyin A Kano

Rikici ya barke a karamar hukumar Fagge da ke jihar Kano a daren ranar Laraba a tsakanin wasu masu sha’awar kallon kwallon kafa, sakamakon wasan daf da na kusa da na karshe tsakanin Real Madrid da Arsenal a gasar cin kofin zakarun Turai (UEFA), inda Arsenal ta fitar da Real Madrid…

Wasan Arsenal Da Real Madrid Ya Haddasa Rikici A Tsakanin Magoya Bayan Kungiyoyin A Kano …C0NTINUE READING HERE >>>>

Leave a Comment