Wasu manyan kwamandojin barayin daji a Jihar Katsina, sun miƙa wuya bayan wani sulhu da wata ƙungiya ta yi da su.
Ƙungiyar ta ce wasu daga cikinsu sun ajiye makamansu yayin da wasu suka ce suna riƙe da su ne don kariya daga ɓarayin da ba su yarda da sulhu ba.
Kwamared Hamisu…
Wasu Kwamandojin ‘Yan Ta’adda Sun Miƙa Wuya A Katsina …C0NTINUE READING HERE >>>>