BREAKING: Wata Sabuwa: An Nemi Tinubu Ya Ajiye Shettima, Ya Dauki Kiristan Arewa a 2027

Kungiyar matasan Arewa ta bukaci Bola Tinubu ya zaɓi mataimaki Kirista daga Arewa domin samun nasara a zaɓen 2027 Shugaban kungiyar ya ce wannan mataki zai magance matsalar addini da yanki da aka samu a siyasar Najeriya a zaɓen 2023 Matasan sun bayyana cewa matakin zai ƙarfafa…

Wata Sabuwa: An Nemi Tinubu Ya Ajiye Shettima, Ya Dauki Kiristan Arewa a 2027 …C0NTINUE READING HERE >>>>

Leave a Comment