Ministan babban birnin tarayya, Nyesom Wike, a ranar Alhamis, ya yi watsi da raɗe-raɗin da ake yaɗawa a shafukan sada zumunta na cewa ya faɗi warwas a makon jiya a wani taro.
Wike, wanda tsohon Gwamnan Jihar Ribas ne ya bayyana haka ne yayin da yake duba wasu ayyuka guda 4 da ke…
Wike Ya Musanta Jita-jitar Faɗuwa Ta Rashin Lafiya …C0NTINUE READING HERE >>>>