A ranar Asabar da ta gabata ne shugaban kasar Sin Xi Jinping ya aike da sakon taya murna ga Brice Clotaire Oligui Nguema kan zabarsa da aka yi a matsayin shugaban kasar jamhuriyar Gabon.
A cikin sakon nasa, Xi ya bayyana cewa, kasashen Sin da Gabon suna da dadadden zumunci, yana…
Xi Ya Aike Da Sakon Taya Murna Ga Zababbun Shugabannin Gabon Da Ecuador …C0NTINUE READING HERE >>>>