BREAKING: Xi Ya Gana Da To Lam Na Vietnam

Babban sakataren kwamitin kolin jam’iyyar kwaminis ta kasar Sin, kuma shugaban kasar Sin Xi Jinping, a yau Litinin, ya halarci bikin maraba da babban sakataren jam’iyyar kwaminis ta kasar Vietnam To Lam ya shirya masa, a birnin Hanoi na kasar Vietnam.

 

Daga bisani shugabannin…

Xi Ya Gana Da To Lam Na Vietnam …C0NTINUE READING HERE >>>>

Leave a Comment