Shugaban ƙasar Amurka na karɓar albashi na $400,000 a shekara, kuma an ce albashin yana fitowa ne daga harajin ‘yan ƙasaAn ce Shugaba Donald Trump bai karɓi albashi ba a mulkinsa na farko, inda yake raba kudin ga ma’aikatu don tallafa wa aikin gwamnatiBayan sauka daga mulki,…
‘Ya Fi na Najeriya’: An Ji Albashin da Shugaban Kasar Amurka Yake Dauka a Shekara …C0NTINUE READING HERE >>>>