Kamar yadda shafin RUMBUN NISHADI ya saba zakulo muku fitattun jaruman finafinan hausa har ma da masu tasowa, kana da labaru na musamman wadanda suka shafin cikin masana’ar kannywood, a yau ma shafin na tafe da wata jarumar da ake damawa da ita a yanzu wato AISHA TAFIDA EL-NAFATY…
Ya Kamata Mata ‘Yan Fim Su Rike Mutuncin Kansu – Aisha Tafida Gombe …C0NTINUE READING HERE >>>>