A garin Jos, Ƙungiyar Kiristocin Nijeriya reshen Jihar Filato ta gudanar da wata zanga-zangar lumana domin nuna damuwa kan yadda ake kashe mutane a jihar da kuma wasu sassan Arewa ta Tsakiya.
Zanga-zangar ta zo ne bayan hare-haren da aka kai wasu ƙauyuka a jihar, inda mutane fiye da…
Yadda Aka Yi Zanga-zanga Kan Matsalar Tsaro A Filato …C0NTINUE READING HERE >>>>