Direban babbar motan da ya tsallake rijiya da baya bayan da ’yan banga a garin Uromi na jihar Edo suka kashe matafiya 16 na jihar Kano, ya musanta ikirarin cewa, lamarin na da alaka da kabilanci.
Lamarin ya faru ne da sanyin safiyar Juma’a a lokacin da matafiyan da ake kyautata…
Yadda ‘Yan Banga A Edo Suka Yi Sanadin Kashe Matafiya Mafarauta 16 …C0NTINUE READING HERE >>>>