BREAKING: ‘Yan Bindiga Sun Bindige Limami Yana Tsaka da Jagorantar Sallar Isha a Katsina

‘Yan bindiga sun kai hari a lokacin sallar Isha a Tudun Malamai, karamar hukumar Faskari, Jihar Katsina da daren jiya Laraba 23 ga watan Afrilun 2025An tabbatar da cewa sun harbe limamin da ke jagorantar sallar, lamarin da ya tayar da hankalin al’umma masu ibada a masallacin da ke…

‘Yan Bindiga Sun Bindige Limami Yana Tsaka da Jagorantar Sallar Isha a Katsina …C0NTINUE READING HERE >>>>

Leave a Comment